AMANA . _*๐ุจุณู
ุงููู ุงูุฑุญู
ู ุงูุฑุญูู
๐*_ _*Darasinmu na yau, hadisin da ke da ala'ka da Amana 09 cikin 09.*_ ° ° _*Manzon Allaah(๏ทบ) yace: {BABU CIN AMANA MAFI GIRMA A WAJEN ALLAAH A RANAR AL'KIYAMA KAMAR MUTUM DA ZAI BIYA BU'KATARSA DA MATARSA, SA'ANNAN YA RIN'KA BAYYANA SIRRINTA.}*_ ° ```[Sahihu Muslim;1437,Ahmad;11673,Abu Da'wud;4870,Al-Mishkฤt;3190]``` == == _Wannan hadisin yana nuna mana cewa duk mutumin da yake bayyana sirrin matarsa na biyan bu'katan aure zai ha'du da Allaah a Lahira a matsayin babban maci Amana, mu kiyaye jama'a. Allaahu a'alam._ ~~ ~~ °°°ALLAH YA BAMU IKON KIYAYE AMANA.
Posts
Showing posts from December, 2022
ANZO WAJEN NIGERIYA KASARMU TA GADO
- Get link
- X
- Other Apps
GUDAJI KAZAURE YA TARO BABBAN YAKI DA MASU YIWA ARZIKIN NIGERIA TA'ADDANCI Tun bayan da Hon Gudaje Kazaure ya sanar da bayanin mummunan cin amanar kasa da aka tafka a babban Bankin Nigeria hankalin azzalumai barayi ya tashi A halin yanzu, barayin da suke da hannu a cikin lamarin, sun hana Gudaji Kazaure ganawa da Shugaba Muhammadu Buhari sun fitar da makudan kudade, sun sayi jaridu da kudi mai tsada domin a lalata tasirin rahoton Hon Gudaje Kazaure Ba sabon al'amari bane a Nigeria, tsinannu azzalumai maciya amana suna saye jaridu domin su yi musu aiki irin wannan da ake yiwa Hon. Gudaje Kazaure Shugaba Buhari ne ya shinshino an yi cin amana a babban Bankin Nigeria, kuma shi da kansa ya nada Hon. Gudaji Kazaure domin ya jagoranci bincike ya kawo masa rahoto kai tsaye ba tare da shamaki ba Hon. Gudaji Kazaure da kwamitin bincikensa sun gano an saci kudi kimanin Naira Tiriliyon tamanin da tara (N89,100,000,000,000) a babban Bankin Nigeria, ya dauko rahoto zai kawo wa Shugaba B...