Posts

 LABARIN NA WANNAN MAKO BUTUN HOTON AURE               Goron Safiyar Litinin Idan ka ga mummunan pre-wedding picture, irin ka ga amarya da angon na daƙuwa, ko ka ga sun rungumi juna, ko ka ga ya damƙo ƙugunta, ko an yi sumba, to alama ce da ta ke nuna cewa iyayen banza ne su ka raini ma'auratan, ko kuma ma'auratan sun bijirewa tarbiyyar da a ka ba su ne, ko kuma dama can sun saba damƙar juna tun kafin auren. Hakana in ka ga ballagazar amarya ta na ta cashewa a wajen bikinta, ko ka ga mazarin ango ya na ta botsare-botsare cikin rawa da sunan murna, to dukansu ba su da tarbiyya, ba aji, kuma su ɗin, hoto ne mai magana na irin gurɓatattun ƴaƴan da za su zazzago duniya ne. Sun cuci ƴaƴansu, kuma sun cuci al'ummar da suke shirin haifowa baragurbi! Kwata-kwata babu cinyewa a fitsara lokacin biki. Angwaye da amaren da suka haifo manyan malamai da attajirai masu dattaku, tabbas ba su yi fitsara irin wannan ba. Sun ɓoye giggiwarsu da zumuɗinsu daga idon mu...
            AMANA        . _*🌒بسم الله الرحمن الرحيم🌒*_ _*Darasinmu na yau, hadisin da ke da ala'ka da Amana 09 cikin 09.*_ ° ° _*Manzon Allaah(ﷺ) yace: {BABU CIN AMANA MAFI GIRMA A WAJEN ALLAAH A RANAR AL'KIYAMA KAMAR MUTUM DA ZAI BIYA BU'KATARSA DA MATARSA, SA'ANNAN YA RIN'KA BAYYANA SIRRINTA.}*_ ° ```[Sahihu Muslim;1437,Ahmad;11673,Abu Da'wud;4870,Al-Mishkāt;3190]``` == == _Wannan hadisin yana nuna mana cewa duk mutumin da yake bayyana sirrin matarsa na biyan bu'katan aure zai ha'du da Allaah a Lahira a matsayin babban maci Amana, mu kiyaye jama'a. Allaahu a'alam._ ~~ ~~ °°°ALLAH YA BAMU IKON KIYAYE AMANA.

ANZO WAJEN NIGERIYA KASARMU TA GADO

Image
  GUDAJI KAZAURE YA TARO BABBAN YAKI DA MASU YIWA ARZIKIN NIGERIA TA'ADDANCI Tun bayan da Hon Gudaje Kazaure ya sanar da bayanin mummunan cin amanar kasa da aka tafka a babban Bankin Nigeria hankalin azzalumai barayi ya tashi A halin yanzu, barayin da suke da hannu a cikin lamarin, sun hana Gudaji Kazaure ganawa da Shugaba Muhammadu Buhari  sun fitar da makudan kudade, sun sayi jaridu da kudi mai tsada domin a lalata tasirin rahoton Hon Gudaje Kazaure Ba sabon al'amari bane a Nigeria, tsinannu azzalumai maciya amana suna saye jaridu domin su yi musu aiki irin wannan da ake yiwa Hon. Gudaje Kazaure Shugaba Buhari ne ya shinshino an yi cin amana a babban Bankin Nigeria, kuma shi da kansa ya nada Hon. Gudaji Kazaure domin ya jagoranci bincike ya kawo masa rahoto kai tsaye ba tare da shamaki ba Hon. Gudaji Kazaure da kwamitin bincikensa sun gano an saci kudi kimanin Naira Tiriliyon tamanin da tara (N89,100,000,000,000) a babban Bankin Nigeria, ya dauko rahoto zai kawo wa Shugaba B...

LABARI DA DUMI-DUMINSA

 Akwai wata babbar badakala ta wasu makuden kudin da ta tasu a wanan kasar tamu watau nageriya  Kubiyu a hankali zakuji Karin bayani nangaba....       Ansha Allah  
Image
 Assalamu Alaikum barkanmu da safiyya da fatan mun tashi lfy Allah yasa hakan Amin    Allah ya bamu ikon kiyayeta akan lokabi
Image
 Assalamu Alaikum          Labari da dumi-duminsa. Babban bankin Nigeria ya fitar da sabon tsarin cire kudi da takaita ya duwar takar dunkudi a ahanu mutane...    Muna adda,u Allah yasa hakan ya zamo Alheri da Al,ummar nageriya baki daya..    Ammin

nasaru

Image
Allah yasa rayuwa tayi Albarka  Duk  Yadda rayuwa taima, tau watarana sai labari ya garin ya aiki  Allah ya iddanufi